Coutinho shi ya zura kwallon farko a wasan suda Aston villa

Coutinho shi ya zura kwallon farko a wasan suda Aston villa

 Philippe Coutinho ne ya zura kwallon farko a wasansa na farko Aston Villa yayin da kungiyar Steven Gerrard ta fafata da Manchester United da ci biyu da nema a filin wasa na Villa Park.


Kociyan Villa Gerrard ne ya fara gabatar da Coutinho a tsakiyar hutun rabin lokaci a lokacin da Bruno Fernandes ya farke kwallonsa ta biyu a wasan daf da bayan gida.

0 Comments: