Ba a fahimci kalamai na kan ma'aikatan lafiya ba - Sheikh Gadon Kaya

 Malamin addinin Musulunci Sheikh Abdallah Usman Godon Kaya ya janye ikirarin da ya yi kan ma'aikatan lafiya na Najeriya cewa wasunsu na aikata masha'a yayin da suke aikin dare a asibitocin kasar.

Cikin wani jawabi da ya yi da aka gani a wani bidiyo, malamin addinin Musuluncin ya zargi ma'aikatan lafiyan da mu'amular da ba ta dace ba, ciki har da zina da cin zarafin mata.

Tun da farko jaridar intanet ta Sahelian Times ta ruwaito shehin malamin yana zargin ma'aikatan lafiya da aikata zina yayin wani shirin talabijin da aka haska a tashar talabijin ta Africa TV mai zaman kanta.

Madogarar Labarai: BBC

0 Comments: